ZABEN EDO: Gwamna Wike Ya Yabawa INEC da Jami'an Tsaro

Total Page Views: 85
ZABEN EDO: Gwamna Wike Ya Yabawa INEC da Jami'an Tsaro

Gamnan Jihar Rivers Nyesom Wine, ya yabawa hukumomin tsaro da kuma hukumar zabe INEC akan yadda ake gudanar da zabukan gwamna na jihar edo a ranar asabar din da ta gabata

Mista Nyesom yayi wannan yabone lokacin da yake tattaunawa da yan jarida a gidan gwamnati da yake a birnin jihar.

Yace yanzu shi bashida ikon bayyana sakamakon zaben to amma mun samu rahoto cewa yanzu daga wuraren da akayi zaben ina ganin Mina cikin Farin ciki.

"Inaso na yabawa hukumar INEC zuwa Saboda yadda suka tsaya tsayin daka ganin cewa alumna sun kasa kuri'unsu a rumfunan zaben gwamnan.

Ya kara da cewa Ina kuma godewa al'umma da suka bawa jami'an tsaro hadin kai ganin wannan zabe ya tafi yadda ya kamata.