Yanzu-Yanzu Gobara Ta Tashi A Hedikwatar Ma'aikatar Kudi Ta Nigeria

Yanzu-Yanzu Gobara Ta Tashi A Hedikwatar Ma'aikatar Kudi Ta Nigeria

Yan-yanzu Muke Samun Labarin Tashin Gobara A Ma'aikatar Kudi Ta Nigeria A Babbar Hedikwatar Ta dake a babban Birnin Tarayyar Nigeria Abuja. 

Ma'aikatar Kudin Nigeria wadda Shamsuna Zainab Ahmad Ke Jagoran ta Amatsayin Babbar Minister ya zuwa yanzu Ma'aikatar Bata Bayyana Dalilin Tashin Gobarar Ba. 

Sai dai Tuni Ma'ai Katan Kashe Gobara Suka Hallara Wurin Da al'amarin Yafaru.

Kamar Yadda Jaridar Punch Ta Nigeria Ta Ruwaito Shugaban Hukumar kashe Gobara Poul Abraham Yace Ma'aikatan Su Na Wurin Kuma Suna Iyakar Kokarinsu Wurin Kashe Gobarar. 

Zamu Cigaba Da Bibiyar Lamarin Kuma Duk Wani Rohoto Da Aka Samu Kan Musabbabin Gobarar Zamu Sanar Daku.