Yan Hausa Film Ana Mana Kallon Karuwai - Rahama Sadau

Yan Hausa Film Ana Mana Kallon Karuwai - Rahama Sadau
Rahama Sadau Yan Hausa Film Ana Mana Kallon Karuwai

Jaruma Rahama Sadau Ta Fito Tayi Bayani Sosai Ga Mutane Masu Ma Jaruman Kannywood Musanman Mata Ganin Su Karuwai Ne,

Inda Ake Alakanta Jaruman Kudu Dana Kasashen Waje A Matsayin Su Ne Jarumai Na Haske.

Tayi Bayanin Ne Bayan Ta Wallafa Wani Hoto A Shafin Instagram Bayan Ya Daura Wani Hoto.

Tayi Bayanin Ne Cikin Yaren Ingilishi Ga Bayanin Nata Kamar Haka. Tana Cewa Yakamata Mutane Su Dinga Musu Adalci.

She is a LOCAL FILMSTAR, therefore, stay away from her.