Yamu Baba - Ladan Noma

Total Page Views: 1314

Ku kalla sabon bidiyon sabuwar wakar mawakain barkwanci kuka Mai shirya bidiyon Barkwanci wato Yamu Baba mai taken Ladar Noma Wanda yayi dare da Abubakar S.  Shehu. 

Wannan bidiyon dai na barkwanci ne kamar yadda jarumin ya saba yi, wanda kamfanin 3SP dake YouTube suke daukar nauyin sa. 

Watch the new video of the new comedy song of the weeping comedian Yamu Baba titled Ladar Noma Who spent the night with Abubakar S. Shehu.

The video is as usual as the actor's comedy, sponsored by 3SP on YouTube.