Yadda Wata Budurwa Tayi Yunkurin Kashe Kanta Sabida Soyayya

Yadda Wata Budurwa Tayi Yunkurin Kashe Kanta Sabida Soyayya

SOYAYYA GAMON JINI | Yadda Wata Budurwa Ta Yi Yunƙurin Kashe Kan Ta Akan Soyayyar Saurayinta A Karamar Hukumar Daura Dake Jihar Katsina. 

wata budurwa mai suna A'isha a garin Daura ta yi yunƙurin kashe kan ta hanyar zubawa jikinta Fetur inda ta kunnawa kan ta wuta sakamakon labarin da ta samu cewa saurayinta ya kai kuɗin neman auren shi ga wata buduwarsa wadda ba ita ba.

Wanda take yanke A'isha ta kunnawa kan ta wuta sakamakon cin amanar da saurayin nata yai mata inda yanzu haka tana asibiti tana karban magani.

Allah Shi kyauta.

How A Girl Attempted Suicide Over Her Boyfriend In The Daura Local Government Area Of Katsina State.
A young woman named Aisha in Daura attempted to commit suicide by pouring petrol on her body and setting herself on fire as a result of the news that her boyfriend had offered to marry her to a non-existent divorcee.
Aisha, who was beheaded, set herself on fire as a result of her boyfriend's betrayal of her and is currently in a hospital receiving treatment. God forbid.