Wata Sabuwa: Rahama Sadau Ta Koma Nollywood (Nigeria Film) Bayan Korar ta da Akayi daga kannywood

Ga duk wanda yake bibiyar labaran kannywood yasa abinda ya fru da jarumar kannywood wato Rahama Sadau sakamakon Hotunan batsa da ta saka a shafinta na sada zumunta Wanda har hakan yayi sanadiyyar korar ta daga kannywood. 

Kwatsam sai muka sami labari daga tashar tsakar gida inda yake bayyana cewa jaruma Rahama Sadau ta koma Nollywood bayan an kore ta daga Kannywood. 

Ga videon nan dai a yadda yake jawabi.