Wata sabuwa: Malamai Sun Fara Tsine Ma Adam Zango Saboda Ummi Rahab

Total Page Views: 12428

Wata sabuwa: Malamai Sun Fara Tsine Ma Adam Zango Saboda Ummi Rahab,  Ummi rahab idan baku manta ba itace yarinyar da ta taba fitowa a matsayin Diyar Adam Zango a film dinsa na Baya wato Kin zamo Takwara Ummi. 

Wannda hakan Ne Wannan Jaruma Wato Ummi Rahab take kiran Adam zango da daddy Wato baba Hakan yasa Mutane da dama nA Tunanin Ummi Rahab Diyar Adam Zango ce Sai dai ba Haka bane Kawai tana Masa kara ne Dalilin wancan Fim din da sukayi Tun tana karama. 

Yanzu ummi rahab ta girma domin kuwa har sun fara shirya wani film ita da Adam zango Mai suna Farin Wata, Sai dai wasu daga cikin mutane da Malamai Suna nuna Rashin Goyon Bayan su Akan Wan an Abun. 

Wato akan sakata Fim da yayi Inda wasu ke cewa zai bata Tarbiyyar karamar Yarinya, Sai dai Abun dubawa anan Shine Ummi Rahab Bata fara Fitowa a Film ba Sai da iyayenta suka yarda, Shin kuna ganin wannan Abun dai dai ne? 

Kuyi comment da ra'ayin ku akan wannan batun domin muji ta bakin ku, Sanan Kada Ku manta Kuyi Subscribe Sannan Kuyi Share na Wannan Labarin A Facebook Groups Ko WhatsApp, Mungode!