WATA SABUWA: An Bankado Wasu Boyayyun Hotunan Rahama Sadau

Total Page Views: 98
WATA SABUWA: An Bankado Wasu Boyayyun Hotunan Rahama Sadau

Wasu Boyayyun Hotunan Jaruma Rahama Sadau Sun Bayyana Inda Aka Ganta Da Wata Shiga Wacce Tayi Kusan Kama Da Waccan Ta Baya.

Kamar Yadda Kuka Sani Jarumar Ta Wallafa Wadancan Hotuna Har Suka Janyo Mata Rikici Bayan Wani Yayi Kalaman Batanci Ga Manzon Allah (S.A.W).

Kwatsam Sai Gashi Wasu Boyayyun Hotunan Sun Kara Bayyana A Wani Shafin Wani Me Daukar Hoto George Okoro

Tabbas A Wannan Lokacin Jarumar Ta Nuna Nadamarta Na Dora Wadancan Hotunan Duba Da YaddaTa Fito Ta Dinga Baiwa Alummar Musulmi Hakuri Akan Abinda Tayi.

Ku Kasance Da NaijaDrop Domin Samun Labarai Da Duminsu

Video