Kamar dai yadda wannan shafi namu mai albarka wato NaijaDrop.Com ya saba kawo muku sabbin abubuwa, To a yau ma muna dauke ne da cikakken Wa'azin Malam Bala (Jikan Malan) wanda akafi sani da Jika Mala
Ga duk masu bibiyan manhajar zamani ta sada zumunta irisu Facebook da TikTok da sauran su To zan iya cewa sun san ko waye Malam Bala (Jikan Malan) Domin kuwa sabida yadda yake bada nishadi a wa'azin nasa ne yasa mutane da dama suka sanshi Inda har wasu sukeyi mimicking na wa'azin sa suna yin bidiyo a TikTok
Ga wa'azin nan guda talatin da shida (36) audio muka samu damar kawo muku, Sai ku cigaba da kasancewa da wannan shafi namu mai albarka wato NaijaDrop.Com domin samun sabbin wa'azin nasa idan sun fito Da sauran abubuwa na nishadi
Kada ku manta kuyi share na wannan shafin namu a Facebook Ko WhatsApp domin yan uwa wadan da basu san dashi ba suma su sani domin su amfana, Mun gode!
Complete: - Wa'azin Malan Bala Jikan Mala (2021)
1. Jikan Malan - Part 1
Download Now
2. Jikan Malan - Part 2
Download Now
3. Jikan Malan - Part 3
Download Now
4. Jikan Malan - Part 4
Download Now
5. Jikan Malan - Part 5
Download Now
6. Jikan Malan - Part 6
Download Now
7. Jikan Malan - Part 7
Download Now
8. Jikan Malan - Part 8
Download Now
9. Jikan Malan - Part 9
Download Now
10. Jikan Malan - Part 10
Download Now
11. Jikan Malan - Part 11
Download Now
12. Jikan Malan - Part 12
Download Now
13. Jikan Malan - Part 13
Download Now
14. Jikan Malan - Part 14
Download Now
15. Jikan Malan - Part 15
Download Now
16. Jikan Malan - Part 16
Download Now
17. Jikan Malan - Part 17
Download Now
18. Jikan Malan - Part 18
Download Now
19. Jikan Malan - Part 19
Download Now
20. Jikan Malan - Part 20
Download Now
21. Jikan Malan - Part 21
Download Now
22. Jikan Malan - Part 22
Download Now
23. Jikan Malan - Part 23
Download Now
24. Jikan Malan - Part 24
Download Now
25. Jikan Malan - Part 25
Download Now
26. Jikan Malan - Part 26
Download Now
27. Jikan Malan - Part 27
Download Now
28. Jikan Malan - Part 28
Download Now
29. Jikan Malan - Part 29
Download Now
30. Jikan Malan - Part 30
Download Now
31. Jikan Malan - Part 31
Download Now
32. Jikan Malan - Part 32
Download Now
33. Jikan Malan - Part 33
Download Now
34. Jikan Malan - Part 34
Download Now
35. Jikan Malan - Part 35
Download Now
36. Jikan Malan - Part 36
Download Now
Comments