VIDEO: Hamisu Breaker – Kalmar So (Lyrical Video)

Watch Hamisu Breaker – Kalmar So Lyrical Video. 

Kalli Sabuwar Videon Hamisu Breaker  “Kalmar So” Wannan Wakar Yayita Ne A Cikin Studio, Wakar Tayi Dadi Sosai.

Shine hamisu breaker da kanshi yayi mata short video a studio dinsa a yayin da yake aiki.

Zaku Iya Download din wannan wakar ta hanyar Danna Dubutun Dake Kasa. 

Download Hamisu Breaker - Kalmar So Audio