Umar Mb - Saurayi NaKu saukar da sabuwar wakar umar mb mai taken Saurayi Na Wannan wakar ya fidda ta ne a sabon album dinsa mai taken "Farin Wata Sha Kallo" Wannan Album din sa ne na wannan shekarar ta 2021 kamad yadda mawaka suka saba sakin Album duk shekara.

Saurayi na Itama wakace da aka fitar daga Album din Umar Mb wato Farin wata sha Kallo, Ita dai wannan kalma ta saurayi na Kowa yasan abinda take nufi a soyayya. 

Saurayi Na is a new song by Umar mb, which you can download here. The song is featured on his latest studio album, "Farin Wata Sha Kallo." This is his album for the year 2021, as singers often release an album once a year on the same date.

Umar Mb - Saurayi Na

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Umar Mb
File Size: 3.28 MB
Durations: 03:10
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 08:50 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Sep 24, 2021
Last Downloaded: Oct 18, 2021
No. Of Downloads: 1172