Umar M Shareef - YardaKamar Yadda Muka Saba A Yau Ma Shafin Mu Mai Albarka Tafe Yake Muku Da Wata Sabuwar Waka, Daga Bakin Shahararren Mawakin Soyayyar Nan Wato Umar M Shareef Mai Taken "Yarda"

Wannan Waka Dai Mai Taken "Yarda" Tayi Dadi Sosai Duk Da Dai Kunsan Mawakin Gwani Ne Wajen Iya Tsara Baitin Soyayya Domin Sanya Farin Ciki Ga Masoya Masu Sauraren Wakokin Sa.


Umar M Shareef - "Yarda" This song titled "Yarda" is very interesting even though it is a masterpiece in composing love poems to make the listeners of his songs happy. Read the Short Lyrics of Umar M Shareef "Yarda" song on bellow.

Short Lyrics - Umar M Shareef - Yarda
Yarda Ce Tasa Ake Jin Sirri Na Juna
Nawa Gunka Zan Fada Ka Rike Amana
Haske Tunda Kin Fito Shi Nake Gani
Gefen Ki Nan Na Karkato Ba'a ja dani
Domin A Son Ki Na Mato Karki Tada Ni
Na Hau Jirgin Na Fito Ki Hayar Dani
Kema Haka Nayi Zato Sam Baya Ni

Umar M Shareef - Yarda

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Umar M Shareef
File Size: 3.60 MB
Durations: 03:24
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:18 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Nov 18, 2021
Last Downloaded: Dec 2, 2021
No. Of Downloads: 1100