Umar M Shareef - "Wazan ba Kaina" New Mp3 Song 2020

Umar M Shareef - "Wazan ba Kaina" New Mp3 Song 2020

Sabuwar wakar Soyayya Daga Bakin Fasihin mawakin Hausa Wato Umar M Shareef Mai Suna Wazana ba kaina.

Kamar Kullum Yadda kuka san Umar M Shareef Fagen Wakokin Soyayya To Wannan wakar Yayi ta akan Soyayya ne,  Inda yake cewa wazai bama kanshi.. 

Lyrics - Umar M Shareef - Wazan Ba Kaina
Wazana Ba Kaina Iba Keba A Cikin Yan Mata.
Wazana Ba Raina Kece dai nike kira yar gata.
Kaunar Da Nike Maki banyiwa kaina Kin riga Kinyi rata.
Kowa Ya Tanka Min kan kaunar ki yanxu ma fafata.
In zakuyi mini take, Banison Wata sainke.
Ga Massara Ga Wake Nidai nacee Sai ke.
Umar M Shareef -
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.26 Mb
Duration:
:
Downloads: 1247
Upload Time: 11:32 GMT
Uploaded Date: Sep 9, 2020