Umar M Shareef - Wazan ba kaina Ft. Maryam Booth (Official Video)

Total Page Views: 11054

Umar M Shareef - Wazan ba kaina Ft. Maryam Booth (Official Video) Wannan Bidiyon wakar wazan ba kaina ce wadda umar m shareef ya rera tun a shekarar 2020 Shine yayi bidiyon wannan wakar tare da  Maryam Booth

Short Verse - Umar M Shareef Wazan Ba Kaina
Wa zana ba kaina In ba ke ba a cikin yan mata.
Wa zana ba raina kece dai nake kira yar gata.
Kaunar da nake miki banyi wa kaina kin riga kinyi. rata
Kowa ya tanka mini kan kaunar ki yanzu ma fafat.
In zakuyi min take, Banison wata sai ke.
Ga Massara ga wake, Nidai nace sai ke.

Zaku iya saukar da Audio din wannan wakar ananFiles