Umar M Shareef - TabbasKamar Yadda Muka Saba A Yau Ma Shafin Mu Mai Albarka Tafe Yake Muku Da Wata Sabuwar Waka, Daga Bakin Shahararren Mawakin Soyayyar Nan Wato Umar M Shareef Mai Taken "Tabbas"

Wannan Waka Dai Mai Taken "Tabbas" Tayi Dadi Sosai Duk Da Dai Kunsan Mawakin Gwani Ne Wajen Iya Tsara Baitin Soyayya Domin Sanya Farin Ciki Ga Masoya Masu Sauraren Wakokin Sa.


Umar M Shareef - "Tabbas" This song titled "Tabbas" is very interesting even though it is a masterpiece in composing love poems to make the listeners of his songs happy. Read the Short Lyrics of Umar M Shareef "Tabbas" song on bellow.

Short Lyrics - Umar M Shareef - Tabbas
Soyayya Idan Har Ba Kece Ba
Babu Macen Da Zanso Muyi Zaunawa
Tabbas, Tabbas! Tabbas!
Kin Bijiro Da Soyayya Na Karba
Kin Ban Madarar So Kumma Na Kurba
Kin Narke A Jikina Kinyo Saba

Download Ahmad Delta - Mafarki Song

Umar M Shareef - Tabbas

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Umar M Shareef
File Size: 4.94 MB
Durations: 03:15
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:20 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Nov 18, 2021
Last Downloaded: Dec 2, 2021
No. Of Downloads: 1232