Umar M Shareef So Da So (Official Video)

Ku kalla gami da sauke Sabon bidiyon wakar Umar M Shareef mai suna "So Da So" Wannan wakar a rera ta ne tun a shekarar da ta gabata Domin wanna wakar tana daya daga cikin da dadan wakokin Umar M Sharif Na shekarar da ta wuce, Shine bai samu damar yi mata bidiyo ba sai wannan shekarar

The video for Umar M. Shareef song "So Da So" was just launched, and the video is now available.
Aysha Humaira, Hannatu Bashir, Rukky Alim, Samha M. Inua, and others are among his co-stars.
To enjoy this song, download it.