Umar M Shareef - Ruwan Dare

Ruwan Dare Daya ce daga cikin tsofaffin wakokin mawaki Umar M Shareef Na Album dinsa mai taken Yar Budurwa wanda sukayi tare da yaransa Wato Abdul D One da kuma Muhd Melery A Shekara ta 2018. Wannan Wakar Dai Mai taken Ruwan Dare Tayi Fice Sosai a shekarun baya 2018 shine Shafin mu mai Albarka Wato NaijaDrop.Com Ya kawo muku ita domin tunawa Da Baya.

Short Lyrics -
Ruwan Dare Mai Game Duniya
Kaunarki Ce Ta Shigo Ko Ina A Jikina
Ruwan Dare Kinzama A Jikina
Kin Zagaye Ni Kin Shiga Ko Ina
Ina Tunani Dare Ko Da Rana
Na Sonki Ya Zama Jini Na Jikina
Ko Nayi Barci Na Kulle Idona
Sai Nayi Mafarki Kinzo Munyi Fira

Umar M Shareef - Ruwan Dare
 • Song Title: Ruwan Dare |
 • Artist: Umar M Shareef |
  • Released On: 1000
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 3.87 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 3:42
 • Sample Rate: 48000
 • Channel Mode: joint stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 384
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0833
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: May 16, 2022
 • Uploaded Date: Nov 16, 2021
 • No. Of Downloads: 1118