Umar M Shareef - Na Yarda in Mutu

Umar M Shareef - Na Yarda in Mutu

Sabuwar wakar umar shareef mai suna na yarda na mutu, Wannan Wata Sabuwar wakar umar m sharif ce mi suna na yarda na mutu wadda ya rera akan soyayya...

Lyrics - Umar M Shareef - Na Yarda in Mutu

Masoyi karka tafi, Na Dauki Al'kawari
Bazan barki ba, bazan barka ba. 
Ke zuciya ta aminta dake haduwar farko. 
Sannu a sannu Cikin Lalama Kika zam farko. 
Dukka ajin dake a gareni Yanzu na sakko. 
Babu komi babu kowa Kizo muje muyo baiko. 
Na yarda In mutu ke kuma ki rayu, Son da nike bazai kidayu. 

Wannan Wakar Tayi Dadi Ba'a magana Zaku iya saukar da Ita Ta Hanyar dannan Alamar Download Dake Kasan Wannan Rubutub. 

Sannan Kada Ku Manta Kuyi share a Facebook Groups & WhatsApp, Zaku iya bibiyar shafukan Mu na sada zumunta @NaijaDrop

Umar M Shareef - Na Yarda in Mutu
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.41 Mb
Duration:
:
Downloads: 158
Upload Time: 06:18 GMT
Uploaded Date: Jul 21, 2020