Music: Umar M Shareef - Matarka Ce Ni

Sauke Wakar Umar M Shareef Mai Suna Matarka Ce Ni, Wannan Wannan Wata sabuwar wakace da Umar m sharif ya rera mai taken Ta Matarka Ce Ni.

Wakace Sabuwa Da Mawaki Umar M Shareef Ya Saketa. Kowa dai yasan ma'anar kalmar Matarka ce ni a hausa Wadda kalmace dake nuni da cewa Mallakin ka ce.

wakar tayi sosai, Sauke Wakar Ku Saurara Cikin Wayoyinku Domin Jin dadinKu. 

Music: Umar M Shareef - Matarka Ce Ni
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 7.58 Mb
Duration:
:
Downloads: 75
Upload Time: 09:06 GMT
Uploaded Date: Jun 21, 2020