Umar M Shareef - Majinoon


Download Umar M Shareef - Majinoon Audio Mp3 Song.

Kamar Yadda Muka Saba A Yau Ma Shafin Mu Mai Albarka Tafe Yake Muku Da Wata Sabuwar Waka, Daga Bakin Shahararren Mawakin Soyayyar Nan Wato Umar M Shareef Mai Taken "Majinoon"

Wannan Waka Dai Mai Taken "Majinoon" Tayi Dadi Sosai Duk Da Dai Kunsan Mawakin Gwani Ne Wajen Iya Tsara Baitin Soyayya Domin Sanya Farin Ciki Ga Masoya Masu Sauraren Wakokin Sa.


Umar M Shareef - "Majinoon" This song titled "Majinoon" is very interesting even though it is a masterpiece in composing love poems to make the listeners of his songs happy. Read the Short Lyrics of Umar M Shareef "Majinoon" song on bellow.

Short Lyrics - Umar M Shareef - Majinoon
Majinoon A So Na Zamo Mai Hauka
In Warke Sai An Bani Ke Muyi Aure
Soyayya Ta Kawo Ni Nazo, Kulawar Ki Zan Nuna Kwazo
A Sona Ki Kirani Gwarzo, Zan Karba In Kin Bani Kanzo
Sarautar Ki Ce Tayi Tozo, Ki Mulke Ni Ban Raina Ki Ba Yarinya
Mukami Kaban Yayi Girma, In Karbe Shi Sai Nayi FamaDo you enjoy music like that though? Then bookmark our site, and we'll keep you update with many more newly good songs Both audio mp3 and video mp4 for free and easy to download, To receive updates as they become available Stay connected with us by follow or join our social media platforms. Listen to the music below, share it, and have fun!
Umar M Shareef - Majinoon

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Umar M Shareef
File Size: 3.73 MB
Durations: 03:33
Categorie's: Hausa Music
Sample Rate: 44100
Upload Time: 16:38 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Nov 28, 2021
Last Downloaded: Jan 16, 2022
No. Of Downloads: 1249