Umar M Shareef – In Zaki Bini Muje (VIDEO)

Ku kalla gami da saukar da sabuwar wakar mawaki Abdul d One Mai taken In Zaki Bini Muje, Wannan waka dai an fitar da ita ne daga cikin fim dinnan mai taken (Zainab Abu) Wanda manyan Taurarin kannywood zasu fito a ciki irin su Ali Nuhu, Umar M Shareef, Mome Gombe da dai sauran Su. 

"In Zaki Bini Muje" is a new song by Abdul D One. Itama is one of the songs featured in (Zainab Abu's) new film, which also stars Ali Nuhu, Umar M Shareef, and Momme Gombe, as well as other actors.

On Below Link lDownload the music to your phone and listen to it whenever you want.

Download Audio Now