Umar M Shareef Ft. Mai atamfa - Kece Sanadi (New Mp3 Song 2020)

Sabuwar Wakar Umar m shareef tare da mai Nazeer Atamfa Mai taken  Kece Sanadi, Wannan wata wakar soyayya ce wadda umar m sharif tare da nazeer mai atamfa suka rera akan soyayya. 

wakar anyita cikin basira tayi dadi sosai ba'a magana. 

Lyrics - Umar M Shareef Ft. Mai Atamfa - Kece Sanadi
Kece Sanadi Na Fara soyayya.
Zuciyata Nabaki zabi guri zauna.
Manufata Ta Zama taki abar kauna.
Yadda Kikaso xakiyo dani don bazana hana miki ba.
Kece magani mai warkar dani Cuta bazata sameni ba.
Ba gudu ba ja baya a zamanki fa Gimbiya.
yadda nayyiwa mariya zanayi miki masoyiya
Umar M Shareef Ft. Mai atamfa - Kece Sanadi (New Mp3 Song 2020)
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.98 MB
Durations: 03:40
Categories: Wakoki
Downloads: 1306
Upload Time: 20:30 GMT
Uploaded Date: Sep 5, 2020