Umar M Shareef - Duniya Makaranta
Duniya Makaranta Daya ce daga cikin tsofaffin wakokin mawaki Umar M Shareef Na Album dinsa mai taken Yar Budurwa wanda sukayi tare da yaransa Wato Abdul D One da kuma Muhd Melery A Shekara ta 2018.
Wannan Wakar Dai Mai taken Duniya Makaranta Tayi Fice Sosai a shekarun baya 2018 shine Shafin mu mai Albarka Wato NaijaDrop.Com Ya kawo muku ita domin tunawa Da Baya.
Sabuwace Rayuwa na Tsinci Kaina
Duniya Akace Wa Makaranta
Da Fari Allah Zanyi Wa Godiya Ta
Shi Ya Tsara Min Haka A Rayuwa Ta
Duniya Sabuwa Gani A Cikin Ta
Kuma Na Samu Kulawa An Bani Gata
Rayuwa Kai Ka Zano Garkuwata
Gani Nazo Zan Nuna Godiya Ta
.................
Dole Ne Inyi Taimako Da Kan Kaina
Inda Ba'ayi Sam Sam Baki Samuna
Rayuwa Juyi Shine Ya Juyo Kaina
Akwai Tausai A Cikin Labarina
Godiya Daina Kinji Yar Uwata
Duniya Ce Haka Take Makaranta

- Song Title: Duniya Makaranta |
- Artist: Umar M Shareef |
- Released On: 1000
- File Type: audio/mpeg
- File Size: 3.79 MB
- Bitrate: 125Kbps
- Duration: 3:37
- Sample Rate: 48000
- Channel Mode: joint stereo
- Encoder Option: CBR128
- Frame Length: 384
- Raw Synch: 4094
- File Ratio: 0.0833
- Encoding: ISO-8859-1
- Categorie's: HAUSA
- Last Downloaded:
Jul 2, 2022 - Uploaded Date: Nov 16, 2021
- No. Of Downloads: 1362
-
Your link is almost ready, please wait...
If the download doesn't start in a few seconds
click here
Comments