Tirkashi! Kalli Abunda Ya Faru da ita Bayan Haduwar ta da Ali Nuhu


Tirkashi! Kalli Abunda Ya Faru da ita Bayan Haduwar ta da Ali Nuhu, Wannan Wani Bidiyo ne dake Yawo a kafar sada zumunta Inda Jarumin Kanyywood wato Ali Nuhu Yake bayani Akan Yadda Mutane basa yaba abun alkhairi idan mutum ya aikata Sai dai na sharri. 

Hakan Ya Biyo baya ne sakamakon wani abun alkhairi da Jarumar kannywood hadiza gabon tayi wato na gina wani babban masallaci. 


Tirkashi! Watch What Happened To Her After Her Meeting Ali Nuhu, This Is A Video That Was Spreading On Social Media Where Kanyywood Actor Ali Nuhu. It Explains How People Do Not Appreciate Good Things When They Do Except For Evil.

This is due to the fact that the kannywood heroine of Gabon has built a big mosque.