Tirkashi! Kalli Abunda Mome Gombe Tayi ma Hamisu Breaker Yadda Mutane Suke Zargi (Wannan Iskanci Ne)

Tirkashi! Kalli Abunda Mome Gombe Tayi ma Hamisu Breaker Yadda Mutane Suke Zargi (Wannan Iskanci Ne) kowa dai yasan daukakar da mawaki Hamisu Breaker ya samu itace ta fito da tauraruwar nan wato Mome Gombe. 

To ganin hakan ne yasa mutane suke ta rade radi da maganganu marasa dadi, Inda har wasu ke cewa Hamisu Breaker shine sanadiyyar mutuwar auren jaruma Mome Gombe. 

Daman dai ita daukaka haka take dole zakayi ta ganin challenge daga zaran ance tauraruwar ka tana hasakawa, Wannan wani video ne muka samu daga wata tashar YouTube Zaku iya kallon sa gashinan a kasa. 

Tirkashi! Look at what Mome Gombe has done to Hamisu Breaker How people are blaming him (this is a scandal).

This has led to rumors circulating, with some claiming that Hamisu Breaker was responsible for the divorce of Mome Gombe Marriage.

Here is a short video we got from a YouTube channel Gidan Nishadi Tv, You can watch it below.