Tirkashi: Kalli Abinda Mome Gombe tayi da wani kato a Cikin daki kan Gado 

Total Page Views: 14350

Tirkashi: Kalli Abinda Mome Gombe tayi da wani kato a Cikin daki Allah Ya shirya.

Kowa dai yasan ko wacece jaruma Mome Gombe wadda jaruma ce a masana'antar hausa film ta Kannywood, Ita jaruma Mome Gombe anfi sanin ta ta fannin yin rawa a wakoki. 

Kadan daga cikin irin bidiyon da ta fito yahada da wakar Hamisu Breaker wadda tayi tashi wato Jarumar Mata. 

Wannan Wani bidiyo ne da muka samu yana ta yawo a tashar YouTube inda wasu ke ganin jaruma Mome Gombe ce kwance akan gado, wanda hakan ne yasamuka kawo maku bidiyon domin tabbatar da ko itace ko ba ita bace. 

Zaku iya yin Comment a kasan wannan bidiyon sai ku gaya mana idan itace. 

Tirkashi: Look at what Mome Gombe did in someone else's room. Mome Gombe is one of the most popular actresses in the Hausa film industry, Kannywood.

Mome Gombe is best known for her dancing skills. A few of the videos that have come out include Hamisu Breaker's hit song 'Jaruma Mata'.

This is a video we found circulating on YouTube where some see Mome Gombe lying on a bed in someone else's room.

which is why we brought you the video to verify if it is Mome or not. You can Comment at the bottom of this video and let us know if it is Mome Gombe.