Subahanalillah! Kalli irin rawar da Nafisat Abdullahi keyia wannan Bidiyon


Subahanalillah! Kalli irin rawar Iskanci Da Nafisat Abdullahi keyia wannan Bidiyon. Wannnan wani bidiyo ne da yake ta yawo a kafafen sada zumunta wato social media, Inda Jaruma Nafisat Abdullahi Take rawa a cikinsa wanda wasu sukega wannan rawar bata kamata ba. 

Wannan bidiyon dai ita jarumar da kanta ta dora shi a shafin ta na Instagram inda take nuna farincikin ta yayi da take wannan rawa, Sai dai a Alokacin muma bamusan ko farin cikin me takeyi ba. 

Tun a shafin nata na Instagram masoyanta sukayi ta nuna rashin jin dadin su Inda wasu suke ganin tayi dai dai wasu kuma suke ganin bai dace kamarta ta rinka rawa a irin wannan yanayin ba. 

Ga dai bidiyon nan da muka samu a wata tashar youtube channel mai suna Gidan Nishadi Tv Sai ku kalla, Sannan munaso kuyi comment da Albarkacin bakin ku a kasan wannan bidiyon domin muji ta bakin ku kuma. 

Subahanalillah! Watch Nafisat Abdullahi's shameless dance in this video. This is a video that has been circulating on social media, in which Jaruma Nafisat Abdullahi Take dances which some critics say is inappropriate.

The video was posted by the actress herself on her Instagram account where she expressed her delight at the dance. On her Instagram page, her fans have been expressing their displeasure.

Some people think she is right and others say she should not be dancing in such a situation. Here is the video we found on the youtube channel Gidan Nishadi Tv. Watch it.

Then we want you to comment at the bottom of this video so we can hear from you again.