Soyayya: Yadda Ake Sace Zuciyar Budurwa A Haduwar Farko

Soyayya: Yadda Ake Sace Zuciyar Budurwa A Haduwar Farko

Farkon Haduwarka Da Budurwa!

Bayan Gaisuwa wacce tadace da wannan yanayin ko lokacin.

Bayan haka akwai wasu sharadi guda biyu masu matukar Amfani kamar haka! 

Tundaga lokacin da nafara ganinki, 

IDAN KAJIMA DA FARA GANINTA KENA.

Tunda naganki,

IDAN A YAU KAFARA GANINTA KENA.

Tun daga lokacinda nafara ganinki naji nafara sonki, domin tundaga lokacin ne kika fara saka farin ciki a fuskana a gaskia kincanja farin cikin rayuwana zuwa abu maikyau ina Alfari da hakan, ina bukatar bata kowane lokaci na rayuwa tane a tare dake sannan a koda yaushe nakasance a tare dake daga naki Muhammad zancigaba da sonki domin kuwa zan'iya bada rayuwana saboda naki farin cikin.

kuma inason kada kimanta da So tamkar rayuwane, Ba ko yaushe yake zama abu mai sauki ba haka kuma baako yaushe yake wanzar da farin ciki ba, 

Amma duk da haka bana ganin laifin So saboda duniya yafi komai shahara shike saka jindadi a Zuciya idan kaji zafi kuma saika dauki qadara, idan kaji dadi kuma saika kasance mai murna a wannan lokacin tareda fatar Allah yasa hakan ya daure harAbada.

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin domin cigaba da samun zafafan kalaman soyayya mungode da ziyararku.

This is the content that will display on DESKTOPS.