Sani Liya Liya - Matar Sarki Ft. Yamu baba

Ku saukar da sabuwar wakar Yamu Baba wanda akafi sani da Angon Sambisa da kuma abokiyar aikin sa wato Zainab Sambisa mai taken Matar Sarki, Wannan wakar mawakin barkwanci Sani Liya Liya ne ya rera ta, 

Wakar tayi dadi sosai domin kuaa kuwa kunsa yamu baba duk wakar da yakeyi tana yin dadi domin dan baiwar kuma fasihin mawakinnan ne yake yinta wato Sani Liya Liya.

Matar Sarki Wakace da sani liya liya yayi,  Wadda yamu baba yayi bidiyon ta. Liya liya kaine ka zagi matar sarki Lala Lala ba nina zagi matar sarki ba. 


A new song titled Matar Sarki sung by comedian singer Sani Liya Liya Video performed by 3sp Media ceo Yamu Baba A.K.A  Sambisa Groom And His Video Production Assistant, Zaina Sambisa

A talented singer Sani Liya Liya decided to take Over the streets by doping his brand New Joke Song as he usually do tagged Matar Sarki featured by 3sp Media ceo Yamu Baba and his video partner Zaina Sambisa

People know Yamu Baba better than the original singer Sani Liya Liya, because all the songs video sung by Sani Liya Liya are performed by 3sp Media ceo Yamu Baba.


Sani Liya Liya - Matar Sarki Ft. Yamu baba
 • Song Title: Matar Sarki |
 • Artist: Sani Liya Liya Ft. Yamu Baba |
  • Released On:
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 4.53 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 4:26
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 418
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0907
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: May 16, 2022
 • Uploaded Date: Jan 12, 2021
 • No. Of Downloads: 11185