Salim Smart - MuradiIna masoya ma'abota sauraren wakokin soyayya na hausa? To ga wata sabuwa daga bakin shahararren matashin mawakin soyayyar nan wato Salim Smart mai taken "Muradi"...

Muradi Itama Kalmace ta hausa wadda take nuna Yadda mutum yake buqatar wani abu, Shine muradi a hausance. To shine fa mawaki salim Smart ya rera waka akan hakan. 

Where are the fans of Hausa love songs? Here's a new one from the famous young love Artist Salim Smart titled "Muradi" ...

Salim Smart - Muradi

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Salim Smart
File Size: 4.06 MB
Durations: 04:16
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 11:57 GMT
Uploaded by: Naxee
Uploaded Date: May 19, 2021
Last Downloaded: Sep 24, 2021
No. Of Downloads: 1112