Rahama Sadau Ta nemi afuwa tana kuka Akan Abun kunyar da ta aikata

Total Page Views: 11725
Rahama Sadau Ta nemi afuwa tana kuka Akan Abun kunyar da ta aikata

Rahama Sadau Ta Nemi Afuwar Murane Akan Hotunan  Data dora wanda hakan ne yayi sanadiyyar wani katon kafiri yayi batanci ga manzon Allah (s.a.w) 

Indan dai hai mai karatu ma'abocin karanta labaran kannywood ne to yasan a halin da ake ciki Wanda rahama sadau ta dauki waso hotuna masu nuna tsiraicin ta a fili.

Inda ta dora wadannan Hotunan nata a Shafin ta na twitter da Instagram Wanda har hakan yayi sanadin daya daaga cikin followers dinta yayi comment da mummunan kalami Wanda yayi Batanci Ga Manzon Allah (s.a.w) 

Wanda wannan Comments da wannan la'anannen Allah yayi yasa Mutane sun harzika Sannan suka tabbatar ma da rahama sadau kuskuren ta Inda kowa yake hada video yana Fidin Irin rashin kyautawar da tayi. 

Wanda wannan Abun ne Yasa rahama sadau tayi video mai tsawon minti 2:48 Inda a wannan Videon take bada hakuri tana kuka akan ta gane kuskuren da ta aikata, Inda take neman Afuwa da a yafe mata Itama batasan Wannan Tsinannen yayi wannan Comment din ba. 

Ga Videon nan Dai a Sai ku kalla Yayi da take kuka tana bada hakuri da neman yafiya.