Nura M Inuwa - Zancen ZuciyaKu saukar da sabuwar wakar Nura M Inuwa mai taken "Zancen Zuciya" Wannan wata sabuwar wakace da mawakin Nura M Inuwa ya fiddo ta sabon Album dinsa mai taken "LOKACI" wanda ya fiddo a wannan shekarar ta 2021.

Zancen zuciya wakace da akayi ta cikin natsuwa ana bayani akan abubuwan da suka shafi zuciya Daga ji dai kasan ta soyayyace ba sai an fada ba. 

Download Nura M Inuwa new song "Zancen Zuciya". This is a new song released by Nura M Inuwa for his new album "LOKACI" which is released in 2021.

Nura M Inuwa - Zancen Zuciya

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Nura M Inuwa
File Size: 6.62 MB
Durations: 04:36
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 20:01 GMT
Uploaded by: Naxee
Uploaded Date: May 20, 2021
Last Downloaded: Sep 19, 2021
No. Of Downloads: 13026