Nura M Inuwa Yayi Alkawarin Fiddo da 20201 Album dinsa a wannan Shekara
Total Page Views: 656

Nura M Inuwa Yayi Alkawarin Fiddo da 20201 Album dinsa a wannan Shekara.
Kamar Yadda Kuka sani Mawaki Nura m Inuwa yayi Alkawarin bazai kara Fiddo album ba Sai bayan duk shekara biyu. Wannan Zanjen nada yayi sa ne a album dinsa na qarshe da yayi shekarun baya.
Wanda hakan yasa 2020 bai fiddo album ba ma, To kamar Yadda yayi alkawari annan shekarar itace shakarar da zai fiddo sabon Album.
Ga dai Abinda Ya Tubuta a shafin sa Na Sada Zuminta wato Instagram.
What's Your Reaction?








-
Adam musaSlm abin da rahama sadu tay abune da ya kamata a koreta