Nura M Inuwa - Lokaci Mai Hadawa

Ku saukar da sabuwar wakar Nura M Inuwa mai taken "Lokaci Mai Hadawa" Wannan wata sabuwar wakace da mawakin Nura M Inuwa ya fiddo ta sabon Album dinsa mai taken "LOKACI" wanda ya fiddo a wannan shekarar ta 2021.

Lokaci mai hadawa Allah sarki rayuwa Daga jin wannan wakar kasan ana magana ne akan Haduwa da kuma rabuwa, Domin kuwa indai za'a hadu Dole wata rana za'a rabu Shube ma'anar wannan kalma ta Lokaci Mai hadawa. 

Download Nura M Inuwa new song "Lokaci Mai Hadawa". This is a new song released by Nura M Inuwa for his new album "LOKACI" which is released in 2021.


Nura M Inuwa - Lokaci Mai Hadawa
 • Song Title: Lokaci Mai Hadawa |
 • Artist: Nura M Inuwa |
  • Released On: 2021
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 7.22 MB
  • Bitrate: 187Kbps
 • Duration: 5:03
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: stereo
 • Encoder Option: CBR192
 • Frame Length: 626
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.1361
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: May 18, 2022
 • Uploaded Date: May 20, 2021
 • No. Of Downloads: 11746