Nura M Inuwa - Kece Ta Fari

Ku saukar da sabuwar wakar Nura M Inuwa mai taken "Kece Ta Fari" Wannan wata sabuwar wakace da mawakin Nura M Inuwa ya fiddo ta sabon Album dinsa mai taken "LOKACI" wanda ya fiddo a wannan shekarar ta 2021.

Kece ta Fari Ma'anar wannan kalmar Kowa ya santa indai kai bahaushe ne Kasan Inda wannan kalmar ta dosa, Kece ta Fari kalma ce dake nuna mutum shine na farko ma'ana Shine First. 

Download Nura M Inuwa new song "Kece Ta Fari". This is a new song released by Nura M Inuwa for his new album "LOKACI" which is released in 2021.


Nura M Inuwa - Kece Ta Fari
 • Song Title: Kece Ta Fari |
 • Artist: Nura M Inuwa |
  • Released On: 2021
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 8.61 MB
  • Bitrate: 187Kbps
 • Duration: 6:03
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: stereo
 • Encoder Option: CBR192
 • Frame Length: 626
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.1361
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: May 18, 2022
 • Uploaded Date: May 20, 2021
 • No. Of Downloads: 11614