Na Gaji da Zaman Gida Mijin Aure nike nema - Cewar Wannna Kyakyawar Budurwa


Na Gaji da Zaman Gida Mijin Aure nike nema - Cewar Wannna Kyakyawar Budurwa

Wata kyakkyawar budurwa da aka bayyana da suna Maryam a shafin Twitter kwanan nan ta yanke shawarar daukar kaddara a hannunta a kokarin ta na neman mijin aure.

Kafofin sada zumunta suna taimakawa kwarai wajen a wannan zamanin ta fannin hada soyayya da kuma samin abokiya ko abokin zama.

Hakan Ne yasa wannan baiwar Allah ta fito ta bayyana ra'ayin ta akan neman minin aure ga wanda ya shirya. 

                                    @MQueeniee33

Wannan maganar dai tasa Mutane da dama mabiyan wannan baiwar alla A Shafin twitter Wasu na bata shawara wasu kuma addu'a.