Musuc: Ali Jita - Hafsat New Mp3 Song 2020

Ina masoya ma'abota sauraren wakokin soyayya na hausa To ga wara sabuwa daga bakin shahararren mawakin hausa Wato Ali jita A.K.A Mai makwogwaron zinari.

Sabuwar wakace daya rera Bayan wakar da sukayi da shahararriyar mawakiyar kudu ta Mavin Record Wato Dija Mai taken Celebration

To a wannan Karon yazo da wata sabuwa mai suna Hafsat, Duk da dai Ali jita ya saba yin wakoki Masu sunan mata Kamar Irin su INDO, Gimbiya Bilkisu Da dai sauran su. 

Short Lyrics - Ali Jita Hafsat
Hafsat kunga sarautace da gaske.
Hafsat ya jitane maiwa wake.
Hafsat tashi ki taka nan a take.
Zuciya da amana hafsat dauke.
Zuciyar mai ciwo hafsat wanke.
In duhu ya ratsa Hafsat haske.
Mai abun mamaki hafsat kenan.
Mai karatun boko malamar nan.....

Musuc: Ali Jita - Hafsat New Mp3 Song 2020
Type: Audio
Singer: Ali Jita
Version: Latest
File Size: 3.25 MB
Durations: 02:53
Categories: Wakoki
Downloads: 1857
Upload Time: 06:19 GMT
Uploaded Date: Sep 5, 2020