Music: Umar M Shareef - Zuciya (Mp3 Song 2020)Sabuwar Wakar eumar m shareef mai suna Zuciya, Wannan Wata Sabuwar wakace daga bakin mawakin soyayyar nan wato Umar m sharif 

wakar yayita akan soyayya duk da kowa yasan salon mawakin yafi yin wakokin soyayya, wakar tayi dadi sosai. Ka kadan daga cikin wakar wato short lyric

Lyrics - Umar M Shareef - Zuciya
Zuciya Sirrin Mai shi take, Ko ka kasa Kunnuwa bazaka jiyo komi ba.
Shiko So Kamar Iska yake, Ko ka tara hannuwa bazaka tabo komi ba.
Ni dake kamar Laila majnun muke, Koda Mutuwa tazo bata dau daya tabar daya ba.
Haka na fada ke kamar raina kike, In har babu ke baza nayi numfashinba.

Wakar tayi dadi sosai Zaku iya saukar da ita ta hanyar dannan alamar download dake qasa. Download And Enjoy Don't forget to leave Comment On the bellow. 

Music: Umar M Shareef - Zuciya (Mp3 Song 2020)

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Umar M Shareef
File Size: 5.18 MB
Durations: 03:25
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 06:09 GMT
Uploaded by: Naxee
Uploaded Date: Sep 2, 2020
Last Downloaded: Sep 19, 2021
No. Of Downloads: 18672