MUSIC: Umar M Shareef - Tsakaninmu Mp3

Saukar Da Wakar Umar M Shareef Mai Taken "TsakaninMu" , Wannan Wakar Umar M Shareef Yayi tane A Cikin Sabon Hausa Film Dinnan Mai Fitowa Wato Tsakanin Mu. 

Duk Da Cewa Ba M Shreef Kadai yayi waka a Wannan Sabon Fim din ba Shima Abdul D One Yayi waka Akan Fim din Mai Suna "Tsanin Mu"

Zaku Iya Sauke Wannan Wakar Ta Hanyar Danna Alamar Download Dake Kasan  Wannan Rubutun. 

Sannan Zaku iya sauke Wakar Abdul D One Mai Suna  Tsakanin Mu Ta Hanyar Dannan Rubutun Dake Qasa. 

Abdul D One - Tsakanin Mu (Audio Mp3)

MUSIC: Umar M Shareef - Tsakaninmu Mp3
Type: Audio
Singer:
Version: Latest
File Size: 6.29 MB
Durations: 03:06
Categories: Wakoki
Downloads: 1489
Upload Time: 06:47 GMT
Uploaded Date: Jul 26, 2020