MUSIC: Umar M Shareef – Buri New Song 2020

MUSIC: Umar M Shareef – Buri New Song 2020

Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken Buri. Wannan Wata Sabuwar wakace Daga bakin shahararren mawakinnan Wato Umar m shareef Mai Suna Buri. 

Wakar dai ba mamaki ba sabuwa bace Domin ba mamaki cikin masoyan umar akwai wanda yasan ta, Amma wakar tayi dadi sosai ba Karya Dukda kowa yasan ko waye umar m shareef wajen iya wakokin Soyayya

Download and Enjoy. 

MUSIC: Umar M Shareef – Buri New Song 2020
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 4.03 Mb
Duration:
:
Downloads: 1274
Upload Time: 19:32 GMT
Uploaded Date: Sep 4, 2020