Music: Salim Smart - Zo Mu Sasanta New Song 2020

Ina ma'abota sauraren wakokin soyayya na hausa To ga wata sabuwa daga bakin matashin mawakinnan wato Salim Smart

Wannan Wakar Mai taken zo mu sasanta Yayi tane akan Soyayya Da Yanda Samari Suke Yaudarar yan Mata. Wannan Wakar zamu iya cewa kamar Sakone Da Jan Kunne Ga Samari Masu yaudarar Yan Mata. 

Ga Kadan Daga Baitocin Wannan wakar Mai Suna Zo mu sasanta. 

Lyrics - Salim Smart - Zo mu Sasanta.
Zo mu sasanta, uhm! Bazamu Shiryaba.
Ki taimakamin, Nidai ka dainama Bina.
Na Daina Halayena Domin Ki na Shiryu.
Ko babu Kai A Jikina Nasan Da zan rayu.
Wai kin mance Alkawarin Da Munkayi Tare dake.
Ka Daina Tada Min Dominko Kayi Sake.
Sonki Zai mini Illa, Karkisa Na zamo mai jinya.
Banji Ina Ra'ayin Dawo da sonka a Zuciya ba.

Wannan Wakar Wandda matashin Mawaki Salim Smart ya rera tayi dadi sosai Ba'a magana Sai kun saurareta Sannan Zaku tabbatae.


Music: Salim Smart - Zo Mu Sasanta New Song 2020
 • Song Title: Zo Mu Sasanta ||
 • Artist: Salim Smart -
  • Released On: 2020
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 4.30 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 4:11
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: joint stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 418
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0907
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: MORE
 • Last Downloaded: Jul 1, 2022
 • Uploaded Date: Sep 3, 2020
 • No. Of Downloads: 15410