Music: Salim Smart -Soyayyata Dake

Music: Salim Smart -Soyayyata Dake
Music: Salim Smart -Soyayyata Dake
Sabuwar Wakar Salim Smart mai suna ” Soyayyata Dake ” To kuna ina masoya kuzo kuji mai salim yazo dashi a cikin wakar tasa domin jin dadinku. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:- – Zabina ne gashinan – Na fada soyayyata dake – Har abada nima nazan barki ba – Sonki ya zama hasken zuciya – Bayake nasanar miki gimbiya – A guna ke kika zam sarauniya – Mai kyan kamanni adon idaniya Salim Smart -Soyayyata Dake Type: Audio Version: Latest File Size: 4.89 MB Duration: N/A Downloads: 191 Uploaded Date: May 6, 2020 Play: Your browser does not support the audio element. Download Mp3 Now Stay With WakokinHausa.Com For More Latest Musics. Please Don't Forget to Share Our Site On Facebook Groups & WhatsApp, Thank You!