Music: Hamisu Breaker – Zumar Kauna

Sabbin wakokin hamisu breaker....  Saukar Ka Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Mai taken Zumar Kauna

*Ni na Kurbi Zumar Kauna Kuma Na Lashe, Indai Kin Kula Sashena Nima Zan Kula Sashen Ki.

*Tunanina Dayane Kauna Dana Manta Sai In Tuna Babu Kamar Ki A Sashe Na.

*Ki kalli Irin Kyan Fuskarki Kana Ki Hada Da Dabiun Ki Assalam Alaiki. Wannan Wakar tayi dadi Ba Qarya Ku saukar da Ita Kan Wayar Ku Ta Hanyar

Dannan Alamar Download dake Kasa. Kada ku manta kuyi share a groups 

Music: Hamisu Breaker – Zumar Kauna
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.44 MB
Durations: 03:21
Categories: All Musics
Downloads: 12121
Upload Time: 15:06 GMT
Uploaded Date: Mar 12, 2020