Music: Hamisu Breaker - Kalmar So

Music: Hamisu Breaker - Kalmar So

Albishirinku yan uwa ma'abota sauraren wakokin hausa musamman na matshin yaron nan Wato Hamisu Breaker mai wakar "Jarumar mata".

A yau yazo muku da sabuwa waka mai dadin gaske wanda zatayi matukar alfamu ga masoya mata da maza.

Wanda shafin NaijaDrop a koda yaushe yana kokari kawo muku wakokin da zaku nishadantu.

Ku kasance da mu a koda yaushe.

Download, enjoy and share.

Music: Hamisu Breaker - Kalmar So
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.43 Mb
Duration:
:
Downloads: 187
Upload Time: 09:41 GMT
Uploaded Date: Jul 15, 2020