Music: Fresh Emir ft. ado Gwanja - Kin Gama

Wannan Wata Sabuwar Wakace Da Fresh Emir Tare Da Ado Gwanja Mai Taken Kingama Wannan Wakar Tayi Dadi sosai, Kowa Yasan Ko waye Fresh Emir matashin Mawakin hausarnan wajen iya baitin wakoki

Sabuwar waka daga bakin Fresh Emir tare da Ado gwanja...... 

Ina Masoya Ma'abotan sauraren wakokin Hausa Toga Wata sabuwa Daga Bakin Shahararrun Mawakan Hausa. 

 Fresh Emir A.K.A AKU Mai Bakin Magana tare da Ado gwanja Mai Taken Kin gama, wannan Wakar tayi dadi sosai sunyita Akan Yadda Yan Mata ke Yaudarar Samari. 

Kowa Yasan Ko waye Fresh Emir matashin Mawakin hausarnan wajen iya baitin wakoki, Haka shima Ado gwanja ba boyayye bane wajen waka. 

To shine suka hadu suka kawo maku wannan wakar mai taken yan mata kingama. 

Zaku iya saukar da wannan wakar akan wayarku ta hanyar danna alamar download dake kasa. 

Music: Fresh Emir ft. ado Gwanja - Kin Gama
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 5.72 Mb
Duration:
:
Downloads: 11057
Upload Time: 15:44 GMT
Uploaded Date: Jun 18, 2020