Music: Ali Jita - Gimbiya Bilkisu

Music: Ali Jita - Gimbiya Bilkisu

Sauke Sabuwar Wakar Ali Jita Wacce Ya Wake “Gimbiya Bilkisu” Wakar Tayi Dadin Domin Kuwa Wannan Gimbiyar Tasha Baitoci Sosai.

Lyrics - Ali Jita - Gimbiya Bilkisu
Bilkisu Zan Fada Dan Allah, Mata Ku Bani Dama Duka.
Bilkisu Mai Gadon Zinari Wakar Ki Ta Fita Haka.
Bilkisu Sai Gani Sai Nuni, Kowa Ya Tabbata Dika.
Bilkisu Gimbiya An Baki, Mata Su Dakata Dika.
Bilkisu Sanya Alkyabbar Ki, Kaya Mayalwata haka.
Bikisu Gimbiya.........

Zaku Iya Saukar Da Wannan Wakar Ta Hanyar Dannan Alamar Download dake Kasa. 

Music: Ali Jita - Gimbiya Bilkisu
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 5.93 Mb
Duration:
:
Downloads: 41
Upload Time: 05:50 GMT
Uploaded Date: Jul 26, 2020