MUSIC: Ado Gwanja – Fanteka (Official Audio)

Sauke Sabuwar Wakar Ado Gwanja Fanteka, Wannan Sabuwar Waka Ce Da Ado Gwanja Ya Sake Ga Masoyansa. Wakar Tayi Dadi.

Kowa dai yasan me ake kira da Fanteka a hausance, Fanteka Wata abuce da Mutanen "DA" suke amfani da ita wajen Ajiye abubuwa Da Sauran Su. 

To shine Ado Gwanja Ya Rera Mata Wataka Da alamu akwai sakon da yakeso ya isar a wannan wakar shiyasa ya saka mata suna fanteka. 

Zaku iya saukar da wannan wakar ta hanyar danna alamar download dake kasan wannan Videon

MUSIC: Ado Gwanja – Fanteka (Official Audio)
Type: Audio
Singer: Ado Gwanja
Version: Latest
File Size: 5.21 MB
Durations: 05:02
Categories: Wakoki
Downloads: 1472
Upload Time: 20:36 GMT
Uploaded Date: Jul 29, 2020