Music: Adam Zango Ft. Lilin Baba – Korona

Music: Adam Zango Ft. Lilin Baba – Korona
Assalam Alaikum Masoya wannan shafi namu mai albarka wato wakokinHausa.com Kamar yadda muka saba kawo maku sababin wakokin Hausa, To ayau ma Gamu Dauke da wata sabuwa. Daga bakin shaharrarun mawakannan wato Adam A Zango tare da Lilin Baba Mai taken Korona. Wannann wakar Sunyita akan Vutar da ta addabi duniya Wato Corona Virus. Adam Zango Ft. Lilin Baba - Korona Type: Audio Version: Latest File Size: 4.41 MB Duration: N/A Downloads: 334 Uploaded Date: April 27, 2020 Play: Your browser does not support the audio element. Download Mp3 Now Stay With WakokinHausa.Com For More Latest Musics. Please Don't Forget to Share Our Site On Facebook Groups & WhatsApp, Thank You!