Music: Adam A Zango – Karya Ne (Official Audio)

Music: Adam A Zango – Karya Ne (Official Audio)
Sabuwar wakar Adam A Zango mai taken  Karya Ne. Wannan wata sabuwar wakace daga bakin shahararren mawakin hausa, Kuma Jarumin FinaFinai Wato adam a zango Mai taken karya Ne. Wannan wakar yayi ta akan halin da wannan kasa tamu take ciki. Wannan wakar yayi ta Cikin Harshen Ingausa Wato Turanci Da Hausa. Wakar tayi dadi sosai Zaku Iya Daukar da Ita Idan Kuka Dannan Alamar Download dake Kasa. Adam A Zango - Karya Ne Type: Audio Version: Latest File Size: 4.84 MB Duration: N/A Downloads: 705 Uploaded Date: May 3, 2020 Play: Your browser does not support the audio element. Download Mp3 Now Stay With WakokinHausa.Com For More Latest Musics. Please Don't Forget to Share Our Site On Facebook Groups & WhatsApp, Thank You!