Music: Abdul D One - TsakaninMu "Mp3 song"

Music: Abdul D One - TsakaninMu "Mp3 song"

Abdul D One Shima Ya Sake Sabuwar Wakar Sa Mai Taken “Tsakananinmu” Daga Sabon Fim Din Nan Mai Suna Tsakaninmu.

Lyrics - Abdul D One - TsakaninMu
A Tsakanin Mu Ni Dake Babu Sabawa, Bakon Zuciyarki ne Ganinan Zaune.
Bakona Marhaba Barka da zuwaa, Soyayya A Zauciyata Kaika Girkawaa.
A Tsakanin Mu Ni dakai Babu Sabawaa, Amma Yau kake hakan Kamar ba Kaine ba.
Kyakykyawa Kina Rikitani Na Kasa Ganewa, Ashe Kece kike Kidimani Inata Dubawa.
Nayi Kokarin Na Gane Ganina, Amma Na Kasawa.
Guguwar So A Ciki Na shige, Zuciya ta saitawa.
Anata Min Tambaya Wai mike damuna, Ni kadai nasan kalar Ruwan Cikin kwatannina.

Bari Mu barku Haka Zaku Iya Saukar da wannan Wakar Ta Hanyar Danna Alamar Download Dake Kasan Wannan Rubutun.

Music: Abdul D One - TsakaninMu
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 4.23 Mb
Duration:
:
Downloads: 89
Upload Time: 06:11 GMT
Uploaded Date: Jul 25, 2020